• Home
  • National News
  • Education
  • Health
  • Crime
  • Opinions
  • Politics
  • World News
  • Niger State Governor
  • Sports
  • Business
Nigerian Daily Post
  • Home
  • National News
  • Education
  • Health
  • Crime
  • Opinions
  • Politics
  • World News
  • Niger State Governor
  • Sports
  • Business
No Result
View All Result
  • Home
  • National News
  • Education
  • Health
  • Crime
  • Opinions
  • Politics
  • World News
  • Niger State Governor
  • Sports
  • Business
No Result
View All Result
Nigerian Daily Post
No Result
View All Result

TSARIN AIKIN HAJJIN  DA GWAMNATIN  SAUDIYYA TA KAWO A BANA ZAI SHAFI KASASHEN DUNIYA – NAHCON

admin by admin
December 28, 2023
in Uncategorized
0
0
SHARES
18
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter
For advert placement, News publication, Event coverage and Promotions, call +2349038222413 or email us info@nigeriadailypost.com.ng

TSARIN AIKIN HAJJIN  DA GWAMNATIN  SAUDIYYA TA KAWO A BANA ZAI SHAFI KASASHEN DUNIYA – NAHCON

Daga Bala Musa Minna

Shugaban hukumar alhazan Nijeriya NAHCON  Alhaji Jalal Arabi ya bayyana cewa sabon tsarin da gwamnatin kasar Saudi Arebiya  ta kawo wajen   gudanar da ayyukan hajjin bana, zai shafi Nijeriya da sauran kasashen duniya

Shugaban yayi wannan kiran ne lokacin da kungiyar Jama’atu Nasril- Islam JNI ta gudanar da taronta na kasa. Wanda ta saba yi a kowace shekara. Taron ya gudana ne  a garin Minna,,a makon jiya karkashin shugabancin mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Muhammadu Sa’adu Abubakar

Inda shugaban hukumar alhazan ya ce ”  a bana shekara  ta  2023 akwai damuwa sosai  yadda gwamnatin Saudiyya ta zo da wani sabon salo na daban. Na takaita lokacin samun damar takardun shiga kasar Saudiyya ko biza ( Visa )

Saboda a shekarun  baya,  kasar Saudiyya ta kan bamu damar samun biza ( Visa)  har zuwa kwana daya kafin tsayuwar arfa. Amma a bana Saudiyya ta sanya dokar rufe damar samun biza na  zuwa aikin hajji tun daga kwanaki hamsin kafin tsayuwar arfa na bana

Wanda hakan yake nuna cewa akwai damuwa sosai ga al’ummar Nijeriya. Saboda yadda talakwan kasar nan suke fama da matsalolin tattalin arzikin Nijeriya a yanzu.

Shi yasa zamu yi kokarin tattara sunayen maniyyata da suka iya biyan kudaden aikin hajjin bana. Domin aikawa dasu kasar Saudiyya a karshen wannan wata na Disamba da muke ciki

Jalal Arabi ya kara da cewa ” a wannan tsarin da gwamnatin kasar Saudiyya ta kawo a bana na takaita kwanakin damar samun takardun shiga kasarta zai shafi Nijeriya da sauran kasashen duniya gaba daya ne

Shi yasa muke neman mai alfarma sarkin musulmi Sa’adu Abubakar da gwamnatocin Nijeriya tare da  sauran shugabannin kasar nan su taimaka. Wajen hanzarta  daukar matakan da zasu taimakawa hukumar alhazai ta Nijeriya da maniyyata aikin hajjin bana.

Saboda maniyyatan su samu damar  cike sharudda ko ka’idojin da gwamnatin kasar Saudi Arebiya ta sanya a bana, wajen kammala biyan kudaden aikin hajji da sauransu, a karshen wannan wata na Disambar 2023. Saboda su tafi kasar Makkah don gudanar da aikin hajji idan lokaci yayi

Bugu da kari,a bana kasar Saudiyya ta sanya naira miliyan hudu da rabi a matsayin kudaden da kowane maniyyacin aikin hajji dake Nijeriya zai biya ga hukumar alhazai domin zuwa Makkah ya sauke faralin hajji yadda addini ya tanada

Dayake zantawa da wakilinmu, daraktan ayyukan hukumar alhazan jihar Neja Malam Attahiru Bala Dukku  ya ce ” wannan lamari na aikin hajji bana ya zo da wani sabon tsari daga gwamnatin Saudiyya

Saboda haka muna kiran duk masu halin zuwa gudanar da aikin hajji suyi kokarin ganin sun biya kudadensu kafin lokacin ya wuce. Saboda yanayin da tattalin arzikin Nijeriya da na sauran wurare yake a fadin duniya yana shafar al’umma.

Sai dai muna ci gaba da neman gwamnati da sauran masu ruwa da tsakiyar a harkar gudanar da hajji a ko’ina, dasu yi kokarin taimakawa. Domin samun nasarar gudanar da aikin  hajji a bana

Shi ma Alhaji Abu Sufyan Ahmad Siri-siri wanda shi ne Jami’in kula da alhazai na karamar hukumar Chanchaga kuma shugaban kungiyar jami’an kula da alhazai APWO’s forum na jihar Neja  ya nemi maniyyata aikin hajjin da suyi kokarin biyan kudadensu na zuwa hajji kafin lokaci da gwamnatin Saudiyya ta sanya ya wuce

Sannan ya ce ” ina shawartar  sauran mutanen dake  bukatar zuwa  aikin hajji a shekarar dake tafe na 2024, suyi kokarin tanadin biyan kudaden aikin hajji kafin lokaci ya wuce”

Jama’a dai suna kokawa da wannan sabon tsarin da gwamnatin Saudiyya ta sanya a bana wajen gudanar da wannan babban ibada na aikin hajji. Saboda zai shafi adadin maniyyata n da zasu iya biyan kudaden hajji a bana

Visited 16 times, 1 visit(s) today

For advert placement, News publication, Event coverage and Promotions, call +2349038222413 or email us info@nigeriadailypost.com.ng
Previous Post

WAJIBI NE AL’UMMA SU RIKA GIRMAMA SAYYIDA FATIMATUZ-ZAHARA – Barista Buhari Yarima

Next Post

JAMI’AN HUKUMAR KULA DA ABUBUWAN SUFURI NA V.I.O. A NEJA SUN KOKA

admin

admin

Related Posts

Niger State Government Submits Comprehensive Constitution Review Memoranda to House Committee
Uncategorized

Niger State Government Submits Comprehensive Constitution Review Memoranda to House Committee

July 12, 2025
Arrests Made in Gruesome Kidnap and Murder Case of Female Bank Manager in Anambra.
Uncategorized

Fuel Station Manager Among Four Arrested in Armed Robbery Crackdown. 

July 6, 2025
Community Volunteers Trained in Disaster Risk Reduction and Early Warning in Niger State
Uncategorized

Community Volunteers Trained in Disaster Risk Reduction and Early Warning in Niger State

June 26, 2025
Niger State Government to Establish Special Purpose Vehicle for Partnership with NASDRA.
Uncategorized

Niger State Government to Establish Special Purpose Vehicle for Partnership with NASDRA.

May 16, 2025
Easter: Pray for Governor Bago’s Success – CAN Chairman.
Uncategorized

Easter: Pray for Governor Bago’s Success – CAN Chairman.

April 20, 2025
Bago, Wins Sun Newspaper’s Governor of the Year in Agriculture Award
Uncategorized

Bago, Wins Sun Newspaper’s Governor of the Year in Agriculture Award

March 2, 2025
Next Post

JAMI'AN HUKUMAR KULA DA ABUBUWAN SUFURI NA V.I.O. A NEJA SUN KOKA

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Stay Connected test

  • 139 Followers
  • 206k Subscribers
  • 23.9k Followers
  • 99 Subscribers
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Minimum wage : Gov. Bago directs full  implementation using Fed Govt. template. 

Minimum wage : Gov. Bago directs full  implementation using Fed Govt. template. 

November 3, 2024
Gov. Bago Sympathizes with Nigeria Army,reassures to curb insecurity in the State. 

Farmer Governor Umar Bago to increase workers salary by 35 percent – insider source

December 22, 2024
Niger State Govt. commences payment of gratuities to Retirees.

Niger State Govt. commences payment of gratuities to Retirees.

May 22, 2025
Four hundred level Student of IBBUL brutally attacked by her Ex-boy friend,damaged her eyes.

Four hundred level Student of IBBUL brutally attacked by her Ex-boy friend,damaged her eyes.

February 23, 2025

FAAC SHARES N 1,149.816 TRILLION JANUARY 2024 REVENUE TO FG, STATES AND LGCS

2

THE PRESIDENT DOKO PROGRESSIVE FORUM (DPF) CALLS FOR CALM.

2

NUT Niger state branch Felicitate Emir of Kagara on his presentation of staff of Office and Coronation.

1

Medical and Health Workers Union of Nigeria,Niger State Council. Felicitates Governor and His Deputy on their Inauguration..

1
Islamic New Year 1447: Etsu Nupe urges sustained prayers for peace, unity, progress 

Accept your differences, trust each other, Etsu Nupe advises couples

August 2, 2025
Niger State Ward Project Steering Committee Initiates Implementation of Ward Projects. 

MANAGING MEDIA CONDUCT AND UPHOLDING REGULATORY OVERSIGHT IN DEMOCRATIC GOVERNANCE. 

August 2, 2025
No Hiding Place for Adversaries in Kontagora, Niger State -Gen. Abubakar   The Commander, Corps of Artillery, Major General Zakari Abubakar, has declared that there is no longer a safe haven for criminal elements operating in Kontagora and its environs.  General Abubakar made this known during a field demonstration involving the test-firing of artillery guns held at the Nigerian Army Military Training Center (NAMTA) in Kontagora.  The test-firing is aimed at sending a strong message to criminal groups that the area is fully secured and under military watch.   He urged troops to remain vigilant, professional, and proactive in their duties, emphasizing the need to deny miscreants any opportunity to disrupt peace and security in the region.  The Commander also called on residents to support security agencies by providing timely and credible information that could aid ongoing operations to rid the area of insecurity.   According to him, sustainable development can only thrive in an atmosphere of peace. “Peace is the foundation of every meaningful development. We all have a responsibility to promote and sustain it,” he stated.  General Abubakar further appealed to religious leaders to continue preaching messages of peace to their congregations, stressing that peace is a universal language that must be upheld by all.  He also extended a call to all aggrieved individuals or groups to lay down their arms, embrace peace, and reintegrate into society as responsible citizens committed to the progress and development of Kontagora.

No Hiding Place for Adversaries in Kontagora, Niger State -Gen. Abubakar 

August 2, 2025
TWO TERMS ARE CONSTITUTIONAL: TINUBU DESERVES HIS SECOND TERM.

TWO TERMS ARE CONSTITUTIONAL: TINUBU DESERVES HIS SECOND TERM.

August 2, 2025

Recent News

Follow Us

Browse by Category

  • Business
  • Crime
  • Education
  • Health
  • National News
  • Niger State Governor
  • Opinions
  • Politics
  • Sports
  • Uncategorized

© 2024 All Rights Reserved

No Result
View All Result
  • Home
  • National News
  • Education
  • Health
  • Crime
  • Opinions
  • Politics
  • World News
  • Niger State Governor
  • Sports
  • Business

© 2024 All Rights Reserved